[WAKA] Rarara -Sai Baba Sai Buhari

                                           Image result for buhari
Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna ” Sai Baba Sai Buhari ” wannan wakar ta masoya baba buhari ce domin kuwa 2019 sai baba sai buhari.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kusaman baitin baba na kara kwari
– Sai baba sai buhari
– Baba buhari da osunbajo kuri
– Kazo nazo munzo da alkairee
– Gawar pdp ta fara wari
– Ga maigaskiya maganin mai karya zo da dama
– Baba buhari mulkin kasar nan mun sallama ma
Audio Player

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post