[WAKA] Nura M Inuwa -Sakon INEC

Sabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Sakon INEC ” wannan wakar ta musammance domin fadakar da mutane akan wajan zabe da kuma yadda zabe zai kasance.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sakon karcef hukumar zabe
– Ta jahar kano tana kira
– Jama’a ku kara hattara
– Ku bada hadin kai
– Mukai ga matakai
– INEC ta kasa
– Da jaha kusa
Audio Player

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post