[WAKA] Rarara -Baban Abba Ganduje

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara me  Baban Abba Ganduje  wadda yayiwa Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje domin maidawa kwankwasawa Martani na   Abba Gida Gida Abba  .
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR :-
– Maimaita Uban Abba dodar naka se naka
– Ku ban Kidan tsoho uban Abba
– Baban Abba Ganduje – Uban Abba Ganduje – Baban Abba Ganduje
– Ganduje gatan Abba Ganduje
– Kai Abba ga babanka Ganduje
– Kabi ubanka kai Abba
– Sakon kwamanda Murtala Garo
– Murtala Sulen Garo Uban Yaro
Audio Player

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post