Ya Allah ka zaba mana wanda yafi zama Alheri tsakanin Buhari da Atiku>>Kumurci

Ya Allah ka zaba mana wanda yafi zama Alheri tsakanin Buhari da Atiku>>Kumurci

Tauararon fina-finan Hausa, Shu'aibu Lawal, Kumurci, wanda yana daya daga cikin taurarin fina-finan Hausa wanda ke bayan Atiku, yayi wata addu'a da ta dauki hankulan mutane, inda yace idan Buhari ne Alheri, Allah ya bashi idan kuma Atiku ne Alheri Allah ya canja mana ya bashi.



Gadai abinda ya rubuta kamar haka:

BISMILLAHI ALLAH kazaba mana shugaba nagari mubamusan komaiba, Allah sai abinda kasanar damu, idan baba buhari Alkairine Allah kabashi idan kuma ba Alkairi bane to Allah ka gaggauta canjashi kabawa baba Atiku idan shidin alkarine ga wannan kasa tamu Allah ka amsa dan karfin mulkinka da son Annabi (S A W) SUBHANAKA LA ILMU LANA ILLA MA ALLAMTANA INNAKA ANTAL ALIMUN HAKIM
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post