Anyo abin yin waya cikin mutane ba tare da sunji abinda kake cewa ba

Anyo abin yin waya cikin mutane ba tare da sunji abinda kake cewa ba



An kirkiri wani abin yin waya wanda baya fitar da sautin murya, koda kuwa kana cikin mutane zaka iya yin wayarka ba tare da kowa ya ji abinda kake cewa ba.



Cheddar ta ruwaito cewa, an kirkiri abinne asali dan ma'aikata dake yawan magana a gurin aikinsu ta yanda zasu iya yin waya ba tare da sun takurawa abokan aikinsu da surutu ba.

Saidai rahoton yace wannan abu ya kasa dan kuwa bai samar da abinda ake so ba.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post