Biyora ya samu kyautar mota bayan da ya mayar da Atiku wadda ya bashi

Biyora ya samu kyautar mota bayan da ya mayar da Atiku wadda ya bashi

Sanannen me kare muradun shugaban kasa,Muhammadu Buhari a shafukan sada zumunta wanda ya koma goyon bayan Atiku na dan wani lokaci, har aka bashi kyautar mota, sannan daga baya ya dawo bayan Buhari ya kuma mayarwa da Atiku motar da aka bashi, ya koma hawan babur dinshi da ya saba, yanzu dai an bashi kyautar wannan motar Da ake ganin hotonta a sama.



Biyoran ya bayyana a shafinshi cewa an shirya mai wata walima ta musamman ta dawowa jam'iyyar APCn da yayi sannan aka bashi kyautar wannan motar.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post