[WAKA] Nura M Inuwa -Baba Atiku Abubakar 2019

 
Sabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Baba Atiku 2019 ” wakar siyasace wace yayiwa Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa najeriya a 2019 domin nuna goyon bayansa a zaben 2019.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Lemata  dinke bana mubarwa su baba atiku rikon kasa
– Shi mai kwadayin mulki da nuna iyawa ya kasa
– canji a cikin canji shine mafitar jama’ar najeriya
– lima ta dinke gamu dukka mawaka munyo rudina
– Baba atiku fito jirgin ceton al’umma
– Kaine mafitar najeriya
– Baba kajamu muje
– Kasa ta bushe
– Tabo ya tsotse ruwa


1 Comments

  1. Nura we are support y but we are support buhari more y am so sorry my star

    ReplyDelete
Post a Comment
Previous Post Next Post