Prince of Kannywood wato Jarumi Adam A Zango ya nuna goyon bayansa ga Shugaba Buhari domin ya maimaita, daga cikin wakokin nasa da yayiwa Shugaban kasa akwai Gambarar APC
, ga kuma wata sabuwar kawar tashi ,me suna LIKITAN CHANJIN NIGERIA
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-
– Zango bani kida , kai kutumelesi
– Dan bana APC saman da kasan duka dodar
– Wannan itace jigowa
– Maza futo sarari (hihu) da yan mata ma adon gari (Ahaiye nanaye)
– Rimin takunku kamada na dan mazari
– Sai Baba (sai baba), nace muku sai Baba