[WAKA] Hamisu Breaker -Cikon Buri

Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Cikon Buri ” wakar cikon buri wakace da mawakinyayi domin nishadantar daku masoynsana yau da kullum.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mai tsada nake taku ummi ce cikon buri  ki amince na baki kulawa
– A zatona dukan wata zahra ummi ce
– Kamar wasa nasan ba abada so rance
– Samun ummi garen babbar riba ce
– Ummi ce diyar da ta bada sonata bamu rabewa
DOWNLOAD AUDIO HERE

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post