Sabuwar Wakar Ado Isah Gwanja me suna Salula wadda yayiwa wa yanda Gwamnan Kano Khadimul Islam DR. Abdullahi Umar Ganduje yabawa tallafin kayan gyaran waya domin taimakawa matasa dea aikin yi
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-
Ku fada musu salula harkar waya
Ku kara tuna musu
muna fada fa zasuyi musu
Koda su baa fada musu
Yan waya Allah ke muku
muna fada fa zasuyi musu
Koda su baa fada musu
Yan waya Allah ke muku
DOWNLOAD HERE