Sabuwar wakar da jarumai mata na kannywood sukayiwa Shugaban Kasa Buhari domin nuna goyon bayansu daya ciga ba da dafe kujerar Shugaban kasa a kakar Zaben Shekarar 2019.
Jaruman sun hada da Jamila Nagudu, Fati washa, Fati Shuuma, Halima Atete, MAryam Yahaya, Hauwa Waraka, Amal Umar Bilkisu Abdullahi dadai sauransu.
DOWNLOAD HERE
source:wakoki.com.ng