[WAKA] Hamisu Breaker -Abincin Ruhi

 
Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Abincin Ruhi ” hmmm tofa kunaji masoya ko wace wakace wannan kuma mai suna Abincin ruhi ai kawai ku antayota cikin wayoyinku domin saurara.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Abincin ruhina Kece mai sharemin hawaye
– Majanuninki nazo a rashinki nakani kayi
– Soyayyata nabaka riketa da hannuwa biyu
– Inbakai nutsuwa ta barni juwa nakeyi
– Daga bakina akwai sakwanni da yawa
– Dagani suka zo kuma ke zan baiwa
– Kin kamani yadda baya musaltuwa

DOWNLOAD AUDIO HERE
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post