[WAKA] Adam A Zango -Gambarar APC


Sabuwar wakar Adam A Zango me suna Gambarar Apc inda a cikin wakar yake wake jamiyyar APC da kuma shugaban kasa Muhd Buhari,
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-
– APC chanji kuce tsintsiyace alkhairi
– Sai Baba
– To Li’ilafi quraishi aniyar kowa tabishi
– kai kai kai zan fara ,to fara
– waka zan tsara
Talla
– wakar APCn Buhari zan fara da gadara
– Salon gambara kalmomina na tara
– Zan kafta innai kuskure a gimtse
– Sai Baba Buhari ,Baba Waliyin Allah


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post