Matasa ku baiwa Rabiu Biyora goyon baya dan samun nasara>>Atiku
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben watan Fabrairu, Atiku Abubakar yayi kira ga matasa da cewa, yanzu sanannen me goyon bayan gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shafin Facebook, Rabiu Biyora ya koma goyo bayanshi.
Ya bukaci matasan da su baiwa Rabiu Biyora goyon baya dan samun nasara.