Cikin Kwanaki 15 Zan Gama Da Shari'ar Barayin Tattalin Arzikin Kasa>>Inji Sabon Alkalin Alkalai Na Kasa

Cikin Kwanaki 15 Zan Gama Da Shari'ar Barayin Tattalin Arzikin Kasa>>Inji Sabon Alkalin Alkalai Na Kasa

Sabon babban Alkalin Alkalai na Nijeriya (CJN) Mai shari'a Ibrahim Tanko Muhammad ya ce daga yanzu duk wata shari'a da ake yin ta a kotu wacce take da nasaba da cin hanci da rashawa, ya yi alkawarin za'a kammalata a yanke hukunci a tsakanin kwanaki goma sha biyar kacal.

Rariya.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post