Ban yi Allah wadai da dakatar da alkalin alkalai ba>>A'isha Buhari

Ban yi Allah wadai da dakatar da alkalin alkalai ba>>A'isha Buhari

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta karyata wasu labarai dake watsuwa a shafukan sada zumunta cewa wai ta yi Allah wadai da dakatarwar da mijinta, shugaban kasa, Muhammadu Buhari yawa alkalin alkalai na kasa.



Hajiya A'isha ta hannun me magana da yawunta, Sulaiman Haruna ta bayyana cewa ba ta yi magana akan dakatar da alkalin alkalan ba kuma ta yi kira ga masu watsa cewa ta yi maganar da su daina daga yanzu.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post