Ina goyon bayan shugaba Buhari dari bisa dari kan dakatar da Alkalin alakalai

Ina goyon bayan shugaba Buhari dari bisa dari kan dakatar da Alkalin alakalai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana goyon bayanshi dari bosa dari ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan dakatar da alkalin alkalai, Walter Onnoghen da yayi.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post