Matasan Bichi sun wanke titunan da Kwankwaso ya bi

Bayan Kwankwaso Ya Gudanar Da Taro Yau A Garin Bichi, Daga Baya Matasa Magoya Bayan APC Sun Wanke Filin Taron Da Kuma Titunan Da Ya Bi.




Rariya.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post