Wannan hoton na shugaban kasa, Muhammadu Buhari lokacin da yaje gabatar da kasafin kudin shekarar 2019 a majalisar tarayya ya dauki hankula.
Shugaban ya daga hannayenshi biyu sama inda ya nuna alamar 4+4 da 'yan siyasar dake so zarcewa akan mulki ke yi.