UMMA SHEHU ZATA MAYE GURBIN ALAWIYYA DADIN KOWA

UMMA SHEHU ZATA MA YE GURBIN ALAWIYYA DADIN KOWA.

Ba a dauki lokaci mai tsawo ba mu ka sanar da ku cewa Alawiyya tayi aure ta auri matashin malami. To, yau ma wani labari sabo wanda mu ka nemo. Jaruma Umma Shehu itace za ta ma ye gurbin Alawiyya a shirin dadin kowa na Arewa24.
.

Gidan telebishin na Arewa24 ya gayyaci Umma Shehu ta soma fitowa a madadin Alawiyya da tayi aure. Wannan wani cigabane awajen jaruma Umma Shehu.
.
A zantawar da Wakiliyar mu tayi da ita, ta shaida ma ta cewa tana cikin murna da farin ciki domin wannan cigaba ne awajenta. Inji Umma Shehu.

Rubutawa: 
Adamu Ciroma
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post