MU KOYI XTGEM (2)
muna tsammanin cewa ka karanta darasi na
farko,domin wannan chigabansa.
hanyar farko ta upload shine;ta direct upload
wanda zasu kaika inda zaka zaba foldar inda ka
ajiye hoton.hanya ta biyu kuma zakai upload via
remote server wanda shi kuma zaka rubutu link
din hoton ne matukar anyi upload nasa a server
ta xtgem.
bayan kagama upload sai ka kofe link din hoton
misali: www.arewabooks.xtgem.com/
proxy_form.png to yanzu ne aikin zaifara,ka kofe
wannan code din.
<style type="text/css">body{background:url
( http://arewabooks.xtgem.com/proxy_form.png )}
</style>
ka tabbata kayi edit na url din zuwa na hoton
dakai upload.
bayan ka gama sai kaje creator na site dinka
daga can kasa zakaga inda akasa open in code
editor ,bayan code din ya bude ma sai kaje
tsakanin <head>da </head> sai ka rubuta code
dinnan mai dauke da url na hoton.
dats all daga cyber ibrahim