Xtgem 3

MU KOYI XTGEM (3)
YANDA ZAKA SACE DESIGN NA KOWANNE KALAR
SITE NA XTGEM.
.
.
.
kuna tare da dandalin koyon programming da
hada site.
.
zamuyi anfani da duniyarnet.cf a matsayin misali.
.
.
kawai kaje kai login a xtgem naka kai create na
sabon site ta hanyar danna create new site (daga
canqasa yake)
.
.
bayan ka bude site din sai kaje filebrowser kadan
upload file,zasu baka zabi biyu,sai ka zaba zabin
na biyu(ma'ana upload via remote server)to
ananne zaka rubuta sunan site din da kakeso ka
sacewa design,misali www.duniyarnet.cf ko
www.duniyarnet.xtgem.com bayan kayi upload
sai kasake komawa file browser,zakaga wani file
mai suna index sai kagogeshi tahanyar danna
alamar dake gefenshi na dama(xai budema
rename,delete dss.sai ka zaba delete),sai kasake
dawowa file browser xakaga wani file maisuna
duniyarnet ko duniyarnet.cf sai shima kadanna
alamar dake gefensa na dama,kashiga
rename.sai kai rename nasa
index
.bayan kasamasa suna index,sai kaje kai view na
site dinka kagama.
naku cyber ibrahim
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post