MU KOYI XTGEM (1)
Assalamu alaikum,dafatan kuna cikin koshin
lafiya.
yau muna tafe da wani sabon darasi mai suna
mu koyi xtgem,abubuwan da ake buqata ga mai
koyon darasin yau shine:
*account na xtgem
*idan baka dashi kuma zaka iya samung uda
www.xtgem.com/register
darasin mu na farko zai koyamana yanda zakasa
hoto ya zama kamar walpaper na xtgem naka.
dafarko bayan ka shiga xtgem naka akwai wani
wuri daxakaga sunayen websites daka hada daga
gefen kowanne suna zakaga wata koriyar alama
wadda take ita ke nuni wajen building na sai
dinka,ka tabbata kana saitin site din da kakeso
kasawa walpaper(background image)sai kadanna
koriyar alamar,zakaga wani page ya bude ma
dauke da wasu rubutu kamar su creators,file
browser,saika danna kan file browser,idan ya
bude sai kai click akan upload file,to kanada
dama guda biyu ta hanyar da xakai upload na pic
din da kakeso kasa.
dafarko dai katabbata bai wuce nauyin 2mb ba.
hanyoyin sune........,ZAN CIGABA A DARASI NA
BIYU