Assalamu alaikum dukkan yabo da godiya sun
tabbata ga ALLAH,tsira da aminci su tabbata ga
annabi MUHAMMAD s.a.w.bayan haka ina mai
farincikin saduwa daku a wannan shiri mai taken
html tutorial wanda ni cyberibrahim zan rinqa
gabatarwa da yardar ALLAH.yau zamu fara da
gabatarwa.dafarko kalmar html tana nufin
hypertext markup language,wanda shine building
block na shafin yanar gizo,kamar yanda muka
sani a k-mis-3 atoms sune abubuwan da suke
haduwa su bada matter,to shi ma haka html code
su suke haduwa su bada webpage.

ALAQAR HTML DA CSS
ReplyDeletehtml yana nufin gimshikin shafin yanar gizo,xaka iya kiransa blocks na html kamar yanda shi kuma css shine yake karawata html.misali idan ka gini to kayi html amma a lokacin da kake plaster da penti css kakeyi.
kamar yanda na fada a darasi na farko,kalmar html shortcut ne na hypertext markup language,masana da yawa sunyi ittifaqin cewa html markup language ne ba programming language ba.
mu hadu a darasi nagaba
ka qiyasta,kafin a kirkiro yanar gizo,babu shafunkan websites da blogs,amma a yanxu kana da damar bude kowacce kalar browser dakai raayi kai bincike aken abun dakaga dama,insha Allah zanyi kokari a wannan shiri namu naga mun fahimci me ake nufi da html sosai.kuma naga na samar maku da hanyoyi masu sauki na hada websites da blogs.
akwai yaruka guda uku zuwa hudu wanda ake hada shafukan yanar gizo.
1.HTML
2.CSS
3.JAVASCRIPT(JS)
4.PHP.
kafun mu tsunduma cikin darasi,ya kamata musan anfanin wadannan yaruka.
mu hadu a darasi na uku.