Kalli Mutanen da suka fi daukar hankula a wajan yakin neman zaben Buhari a Jigawa


Wadannan hotunan wasu masoyan shugaban kasa, Muhammadu Buharine da suka dare saman bishiyoyi da sauran dogayen abubuwa wanda hakan yasa suka dauki hankulan mutane.






Post a Comment (0)
Previous Post Next Post