A karshe dai EFCC ta bayyana lokacin da zata kama gwamnan Kano

A karshe dai EFCC ta bayyana lokacin da zata kama gwamnan Kano


Hukumar hana yiwa arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta bayyana lokacin da zata kama gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje bisa zargin da ake mai na karbar rashawa daga hannun 'yan kwangila.

EFCC ta bayyana hakane a lokacin da take mayarwa da wani me suna, Ikemefule Bruno amsa a shafin Facebook bayan da yayi tambayar shin wai yaushe zaku kama gwamnan Kanone?

Sai suka bashi amsar cewa, sai lokacin da baida kariyar mulki a tare dashi.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post