Buratai ya jagoranci tattakin soji

Shugaban rundunar sojin Najeriya, janar Tukur Yusuf Buratai kenan a wadannan hotunan yayin da ya jagoranci tattakin da sojoji suka yi da safiyar yau.



Post a Comment (0)
Previous Post Next Post