Za'a samu Kisifewar Wata gobe Litinin

Za'a samu Kisifewar Wata gobe Litinin

Hukumar kula da sararin samaniya, NASRDA ta hannun me magana da yawunta, Felix Alle ta bayyana cewa za'a samu kusufin wata a gobe, Litinin idan Allah ya kaimu.



Kisifewar watan zata farune da misalin karfe 4 na daren litinin sannan zai yi sauki da misalin karfe shida akamar yanda sanarwar ta bayyana.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post