Kalli hotunan 10yearchallenge na wasu musulmai da suka koma Kiristoci

Kalli hotunan 10yearchallenge na wasu musulmai da suka koma Kiristoci

Wannan wani mutum ne wanda a da musulmi ne kuma ya bayyana kanshi a matsayin me fafutukar Jihadi, sunanshi Muhammad amma yanzu ya bayyana cewa ya koma Kirista, ya bayyana hakane a shafinshi na dandalin sada zumunta inda ya saka hoton shekaru 10 da suka gabata lokacin yana musulmi da na yanzu. 



Hakanan itama wannan ta kasa wadda yanzu ke amfani da sunan Destiny ta bayyana cewa da ita musulmace amma yanzu ta koma Kirista ta kuma saka hotunan ta a da wanda lokacin tana musulma da kuma na yanzu.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post