Wata ta musulunta sanadiyyar Nafisa Abdullahi

Wata ta musulunta sanadiyyar Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi na ci gaba da samun yabo daga masoyanta akan kokarin da tayi a sabon fim dinta na Yaki a Soyayya, cikin masoyanta wani ya bayyana mata cewa wata ta mulunta saboda ita.



Mutumin ya bayyana cewa,Amma kin burgeni musamman idan na fada miki wata magana da biki sani ba, ko kinsan cewa akwai wacce ta musulunta ta dalilinki. Wannan shi zai zama abin farin ciki a gareki.

Nafisar ta bashi amsar cewa, Allahu Akbar!!! Ta yaya za'ayi in ganta?

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post