Sabuwar wakar Umar M Shareef me suna Yaki a Soyayya
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-
– Karbeni zana keta reni kika zam ganin idona
– Karbeni zana keta yaki a sanka nai shiri
– Soyayya tayi mamaya zuciya ta takama
– Karkimin ni tambaya ni dake tawo mu zauna
– Babu abun gardama nima nake zana kama
– Masoyiya hahaha kin shiga zuciya na riqeki a raina
DOWNLOAD HERE
source:wakoki.com.ng