[WAKA] Alan Waka , Nazir Sarkin Waka , Ali Jita ,Nazifi Asnanic da Usman S Usman -Dalilina For Buhari

Sabuwar wakar shahararrun mawakan hausa mai suna ” Dalilina For Buhari ” wannan wakar sunyitane akan dalilin da yasa suke son Baba Buhari ya sake maimaitawa a 2019.
GA SUNAYEN MAWAKAN:-
1- Aminu Alan waka
2- Nazir Sarkin Wakar Kano
3- Ali Jita
4- Nazifi Asnanic
5- Usman S Aliyu
Da sauransu
kawai ku daukota domin jin ra’ayinsu a wannan wakar saura kiris duk a gama wannan jagaliyancin.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post