[WAKA] Ado Gwanja -Kidan Tashi

Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna ” Kidan Tashi ” gaskiya ne kawai ku tashi ku taka kai idan takama ku tashi sama kawai lokaci ne ku cashe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Karku raina kida dabara
– Bani kidan tashi yaro
– Namiji bugamini ganga ba kauro
– Danko adon sama shine tauraro
– Bani kidan tashi sama
– Mata ku soni kununan matukar kishi
– Ni nai imani zana biya bashi
– Duk wanda ya zageni sanadin banjin haushin shi
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post