[KASIDA] Adam A Zango -Shugaba Sonka Nake (Kasidar Yabon Annabi)

Sabuwar wakar Adam a zango mai suna ” Shugaba Sonka Nake ” wannan wakar ta yabon fiyayyen Halitta ce annabi Muhd (s.A.w) domin nuna soyayyarsa gareshi.
Kuna ina masoya Manzon Allah, zango yace shima ba za’a barshi a bayaba wajan begen Annabinmu wanda akayi duniyar domin shi.
Kawai ku daukota domin saurarenta kuji wane irin yabo yayi masa.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post