Shugaba Buhari ya dakatar da alkalin alkalai, Walter Samuel Nkanu Onnoghen ya nada Ibrahim Tanko Muhammad rikon kwarya

Shugaba Buhari ya dakatar da alkalin alkalai, Walter Samuel Nkanu Onnoghen ya nada Ibrahim Tanko Muhammad rikon kwarya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dakatar da alkalin alkalan Najeriya, Walter Samuel Nkanu Onnoghen wanda ake tuhuma a kotu bisa zargin rashin bayyana kadarorinshi sannan ya nada Mr. Ibrahim Tanko Muhammed a matsayin Alkalin alkalan Najeriya me rikon kwarya.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post