Tsakanin Maryam Booth da wata da tace mata yawan kwalliya yana sa tsufa

Tsakanin Maryam Booth da wata da tace mata yawan kwalliya yana sa tsufa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta saka wannan hoton nata a shafinta na sada zumunta kuma masoyanta da dama sun yaba, saidai wata ta gayamata cewa, Salam yawan yin kwalliyar zamani yana tsufar da mutum, ki kula.



Saidai Maryam din ta bata amsar cewa, Anan Hanyar cin abincina yake.




Post a Comment (0)
Previous Post Next Post