Matsalar dake tsakanin Shugaba Buhari da Obasanjo

Daga Shafin Abubakar A Adam babankyauta Babu yadda Za,ayi Azauna inuwa guda tsakanin Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu buhari da Tsohon Shugaban Najeriya Cif Olusegun obasanjo Acikin Najeriya Domin Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Shine Mutun Na farko dake yaki da Chin hanchi da Rashawa Acikin Najeriya A karkashin Mulkin Dimokaradiya janhoriya ta uku Acikin Najeriya baki daya Shi kuma tsohon Shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo Shine Mutun Na farko da yakawo Chin hanchi da Rashawa karkashin Mulkin Dimokaradiya jangoriya ta uku Acikin tarihin Najeriya Kamar yadda Muka Sani ne Lokacin da Obasanjo yazama Shugaban Najeriya 1999 karkashin Mulkin Dimokaradiya janhoriya ta uku baida Naira dubu dari tashi ta kan Shi domin Hatta kayan da Obasanjo yayi yakin Zabe dasu IBB ne ya siyammai su Amma yau Obasanjo Shine ya Mallaki biliyoyin daloli Acikin Najeriya Domin idan kuka kalli iya gidan gonan Obasanjo dake Otta kunsan Akwa dukiyar Alummar Najeriya Aciki Tsabar Daura Najeriya Akan tafarkin Chin hanchi da Rashawa da Obasanjo yayi bayan ya kwashe dukiyar Alummar Najeriya yayi gidan Gona Sannan yasa Ma,akantan gidan Gonan Cikin tsarin Ma,akantan gwamnatin Najeriya Wanda Saida gwamnatin Najeriya tabiya wa,annan Ma,akantan Albashin Shekaru 15 Acikin Najeriya Ada Obasanjo YA dauka wasa Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu buhari keyi Akan Maganar yaki da Chin hanchi da Rashawa Acikin Najeriya domin ko kadan Obasanjo bayyi Tunanin idan Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yaci Zaban 2015 zayyi yaki da Chin hanchi da Rashawa da gaske ba Shiyasa yagoyamai baya Azaban 2015 din Tunda Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yafara yaki da Chin hanchi da Rashawa Acikin Najeriya karkashin tsarin ba sani ba Sabo hankalin Obasanjo Ya tashi gaba daya Domin Obasanjo ya tabbatar da cewa Sai Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yakwato hakkin Alu
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post