Idan na yi rashin nasara a zabe me zuwa zan yadda>>Atiku

Idan na yi rashin nasara a zabe me zuwa zan yadda>>Atiku

A wata hira da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar da mataimakinshi, Peter Obi a gidan talabijin na NTA ya bayyana cewa idan ya fadi zabe me zuwa zai hakura.



Atiku ya bayyana cewa idan dai an gudanar da zaben gaskiya babu magudi babu abinda zai hanashi yadda da kaye tunda ba wannanne karin farko da yake faduwa a zabe ba.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post