Yar Boko Part 3:Hausa Novels

Saukarsa a kasar d kwanaki kalilan y fara aiki kamar
yanda contract dinshi y nuna akan jimillar kudi naira
miliyan daya duk watan duniya,tirkashi y ka ganemin
Muhammad,abinka d Wanda baisaba d rayuwar
extravagance ba,alkinta kudaden shi yadinga yi,kudi
wawaye ksnkace kwabo sunyi yawa,dayake free
accommodation d abinci ake basu sau uku a rana.
Aikinshi yake gabas b ha inci,Muhd y kasance irin
malaman d Allah y basu baiwar koyarwa,inyanama bayani
kaikace a kwanyarka yake zubama,duka dalibanshi sunada
good relationship dashi,duk karshen shekara yana zuwa
yaga yan uwa .
A wannan lokacin ne kamar yanda y saba ,yaxo sai malam
yelwa yake cemai Muhd kaga kazamemin d'a daya tamkar
d goma,saboda k tsaya k amfani damarka tayin karatu
,gashi harkakai matsayin d zaka mallaki hankalinka,duk
wani Abu d da kake bukata Dan samun nutsuwar hankali
ka mallaka,Abu dayane banji kana batunshiba wato ajiye
iyali,murmushi muhd yayi tare d cewa baba insha Allah
nan b d dadewaba zanyi,adai tayamu d addua.
,
Aladar mutanan kasarmu najeriya, in daya daga cikinsu
zaizo gida najeriya saisu bashi sallahu Dan kaiwa yan
uwansu dake anan gida najeria,,al-amin abokin shi dasuke
aiki GU dayane ya bashi sallahu,kamar yanda y alkawarta
,yau asabar y shirya Dan zuwa Isar d sakon abokinnashi.
Isarsa gidan yasa mai gadi yayimai iso gun mahaifiyar al-
amin din,maigadi yayimai jagora har zuwa baban
palon,idanunshine sukai tozali d matashiyar budurwa
kyakkyawa san kowa kin Wanda y rasa ,habawa cikin
sakanni kanshi y dau zafi,zuciyarshi t shiga
harbawa,alamin t kamu d wani yanayi n kauna,bata kara
rudashiba,saidatai magana cikin muryarta mai kashe
zuciyar mai sauraro t gaidashi,sai daya saita kanshi
sannan y iya amsawa,juyawa tayi tare d cigaba d aikin
goge goge d take apalon,idanunshi ne suka sauka akan
hips dinta tamkar baa jikinta yakeba ,nan t sace mai tunani
d hnklinshi,su Muhd anga uku(lol )
Muryar hajiyace cikin faraa,takeyiwa Muhd lale
marhaban,harkasa y tsugunna y gaidata,tare d Isar mata d
sakon dannata,hajiya t yaba d tarbiyyar abokin dan
nataa,tare d tanbyar lfyr alamin d kuma aikinnasu,kanshi
akasa y amsa mata,hnklin hajiya y kara kwanciya d zaman
dannata acan kasar,ganin aminin dannata yasa t samun
nutsuwa,sallama yayiwa hajiyar d cewa zaikoma,turare
tabashi y kaiwa iyayensa,y karba cikin girmamawa,muryar
budurwar yakaraji tace asauka lfy,ya amsa d amin sister.
Allah Allah Muhd yake kwanakin hutunsa su Kare y koma
bakin aiki ,badan komai b sai Dan zafaffiyar kaunar d y
tsinci kansa aciki t matashiyar budurwa,burinshi y samu
Karin haske tare d cikakken bayani game d ita agun
amininshi Al amin.
,
Ganin ranakun basa Hudu yasanya shi tattara yanashi
yanashi yai sallama d yanuwa
Isarsa kasar keda wuya,y nufi dakin abokinnashi,alamin n
kwance yaji ana knocking kofan,y tanbaya waye?adaya
barin Muhd yace,nine,yayi mmki cikin farinciki y bude
mishi kofa suka tafa,al-amin yace saukar yaushe,Muhd y
Sosa Kansa alamin rashin gsky yace yanxunnan,al-amin
yace ah habadai mutumina ko hutawa bakaiba,lallai d wata
akasa,tinda naganka yanxu,kaida saura sati hutunnaka y
kare,sun nemi guri sun zauna,al-amin yace yadai mutumina
naga kana nazari,wani abunne y faru,gemun sa y Dan
shafa,sannan yayi t Maza yace,hmmm,ahhh,shidaiii alamin
n kallon ikon Allah jin yaki mgna yace dqshi baka d abun
fada ne,kasani a gaba kana tunani,can kuma Muhd yace
abokina jokes apart, tare da bata rai y Dora d cewa ranar
d naje gidanku naga wata baby,t burgeni,alamin yace baby
,baby ,baby agidanmu kaganta?cikin sauri Muhd yace
kwarai kuwa,al-amin yace anya kuwa saidai idan baki
mukai amma babu jaririya a gidan,kuma duk wayar d
mukai banji mom tacemin su aunty Maryam sunxoba,itace
batq dade d haihuwaba,Muhd y zo wuya saboda
takaici,wato baima fahinci Inda zancen nasa y nufaba.
Takaici ne y turnike shi,azatanshi y fahinceshi kawai so
yake y raina mai hnkli,inba Rainin hankliba yanamai
maganar bbyn d t sace mai zuciya tana hanashi bacci
yanamai batun wata jaririya,a fusace y tashi y bar dakin
batare d yayi mai sallama ba,kira al-amin y shiga kwala
mishi,amma yayi biris y wuce apartment dinshi.
,
Futar Muhd dince tasanya al-amin cikin nazari ,aranshi
yace lfy ko ,ko a maganganuna na fadi abinda y batamai
rai,tunani y shigayi n amsar d ya bashi,yaga babu abin
fishi ko zuciya,aranshi yace koma menene anjima naje naji
ba asin fushin
Tinda Muhd y isa masaukinshi y kasa tabuka komai sai
tunanin fuskar wadda ko sunanta bai saniba,aganinshi
yazo Inda zai magance matsalarshi Ashe b hakan bane.
D yamma al-amin y kawomai ziyara,taddashi yayi a
kwance tamkar Mara lfy,yace friend wat is going on,tunda
kaje gida k dawo nake ganinka ayanayin damuwa,pls k
Sanar dani ko zamu samo mafuta,kalamn aminin nashi
suka kara tunxurashi,lallai al-amin y raina mai hankali
,azuciye yace banda wadda n baiyana jiya wacce
damuwar kuma kake so n gayama,al-amin yace jiya d
yaushe kenan?hmm tare d gyada kai Muhd yayi,yace abar
maganar.
Al-amin yace mutumina kodai a mafarki kake tunanin
munyi maganar ,dannidai inzaka iya tunawa dazu d ka
dawo bami wata magana data danganci
damuwarkaba,saboda k'ulewar d ya sake baisan lokacin d
yace mai,karka rainan hankalimana ,dannacema naga wata
hadaddiyar budurwa a gidanku data sace zuciyata shine
zaka maidani mahaukaci.
Al-aminne y saki baki yana kallanshi har y kai aya,habawa
mai zaiyi inbanda dariya,aikuwa koni ayusha dake labe
byan labule saidana dara,sannan yace cemin zakai kaga
wata budurwa a gidanmu,aini har g Allah nai zatan jaririya
kake nufi,Muhd yace aa motsin gado,dariya Al- amin ya
karayi sannan y dake.
,
Alamin y kara d cewa kasan yanmatan gidannamu d yawa
wacce kake nufi,y sunanta,a fili yace inharnasan sunanta
aibazan tanbayekaba,al-amin y tanbayeshi y kamanninta
yake?Muhd yace tanada tsayi tare d matsakaicin jiki,b
farabace tastas b kuma bakaba,tanada dinple intai mgna
yana futowa,sannan akwai ta da ........🙊 Saikuma y tuna d
yayanta yake mgna saiyayi shiru,nan take alamin y fahinta
y bashi amsa d minal Ce, Muhd yaji wani sanyi a
zuciyanshi tare d jin dadin sunan nata,y bukaci amininashi
y bashi number dinta tare d yimai Karin haske game d
ita,alamin yace minal yarinyace mai nutsuwa d Basira g
girmama n gaba d ita,tana final semester dinta a kut(kano
university of technology ) Inda take karantar applied
biology,kamar Wanda aka matsi bakinshi yace friend
inzaku bani ita,walhi aurenta nakesanyi,dariya alamin yayi
yace kar kasamu dsmuwa indai kun fahinci juna ,abune
mai sauki,Allah daiyasa batada Wanda takeso nan jikin
Muhd yayi sanyi d jin kalamn yayanta,al-amin cikin zolaya
yace daga yau n zama yaya, y gaya mishi number dun tata
sannan sukai sallama.
,
Alamin n futa y yi dailing number minal,abangarenta kuwa
tana ganin international call a zake t daga duk zatanta
yaya al-aminne ,amma sai taji sabanin haka,a daya
bangaren taji ance assalamu alaikum,t amsa ,sai jikinta
yayi zanyi,danjin wata murya t daban,y kara da kina mgna
da Muhd,tace yi hkuri malm b number din da kake nema
bace,dakatar d ita yayi d cewa bada minal nake mgnaba?
tace nice,tace wane yace am Muhammad yelwa ,abokin
alamin yayanki,nan take t ganoshi tace oho yaya
Muhammad,nan suka kara gaisawa,tare d tanbyarta
mmnsu,tace lfy take,nan y Sanar d ita y kira su
gaisane,tayi mishi gdya sukai sallama.
lokaci lokaci Muhd yana kiranta su gaisa,hartakai g sun
fara shakuwa amma y kasa furta mata Kalmar
so,soyayyarta t samu matsuguni n musamman a zuciyar
shi,yayinda a bangaren minal takejin wani Abu mai kama d
so azuciyanta game d abokin yayannata,shakuwar d suka
yi d shi tasata sha re duk wani saurayi datake mu'amala
dashi ada,kasancewar Muhd mai barkwanci kan Abu y
batamai rai d wuya,insuna waya jitake tamkar she's d most
happiest creature in d world,tab kaji wata kasada d ganin
hadari sai k zubda ragowar ruwan dakake dashi,tabdijan.
,
Cikin kankanin lokaci suka shaku, hartakai g mmnta t
fahinci halin d diyarta ke ciki aikuwa t turketa nan take
sanar d ita abinda ke wakana, mom taji dadin batun,
danhaka t kira alamin danjin gaskiyar halayen abokinasa,
Alamein yace d mum ni a iya zamana dashi bantaba ganin
shi yayi mummunan abun d zai hana abaiwa mutum auren
ya, mutumin kirkine mom takarajin dadi don haka,maryam t
karasamun goyon baya agun iyayenta.
Watarana sunahira sai muhd yace mine Yanzu idan nace
zanfito mi aure zaki iya aurena, dariya tayi batace komai
b, harsaida y kara maimaitawa Sannan t amsa d y not,
yaji fatinciki a ranshi, yace ta sanar agida weekend
iyayenshi zasuzo kawo kudin aure d sa rana, murna fal
zuciyar maryam, runtumawa aguje tai dakin mom tana I
hun dadi, mom tace lfy, saidata gama tsallanta d rawa.
Dama t tadda mom n kallon wani film daidai shigarta
lookacin d Adam a zango, aysha tsamia ke rawa, hbawa
saidatayi t danse, tukunna tace mom, muhd yace weekend
parents dinshi zasu zo, murmushi mom tayi d adduar Allah
y kawosu lfy, zan sanar d abbannaki,Maryam tace nice zan
rigaki kan mom t bude baki, mrym tai dialing number dad
nata, yana dauka tace dad, yace naam yar dady, tace ddy
lovie na muhd yace weekend zai turo parents nashi, dad
yayi Jim yace ynxu daughta bazaki bari ki gama masters
dinkiba tunda admission y futo, a shagwabe tayi mgna,
tace dady yacefa zan karasa a gidansa ko phd nakesanyi
zaibarni, jin haka yasa dad naam d batun, kuma jin abokin
dansa ne yasa y kara naam d alamarin, yace Allah y
kawosu lfy.
,
Kamar ynda suka alkawarta sunxo d kudin aurensu d sa
rana, ankarbesu two , tare d sanya rana wata shida, daidai
d lokacin d zaizo hutun shekara, tundaga wannan lokaci y
shiga hada lefe dashi d yayanta harsuka kammala akwati
shabiyu, akwana atashi b wuya, yaune suka samu hutun
shekara, suka nufi gida tare d shirin biki, iyayenshisunkai
lefe, antsaida sati biyu masu zuwa zaai biki, ango y
hadama amarya, arabian nyt, dinner, luncheon a katafaren
wajen gwangwaje bukukuwa mai suna meena, amarya
tasha kyau harta gaji, sai kamshi take, yammatan jamia
Kuwa gasunan rututu kowacce k kalla b bayaba, idanuwan
samari y bude sun tsaya ruwan ido, jirgi zai tashi y barsu,
Al amin ne yayita maza y tunkari suhaila, tare d
zolayantacikin wasa irinna samari, haryaa samu tadan dara
kasancewarshi mai barkwanci,nan suka danyi sabo tare d
ex changing nunbers, biki y kare kowace budurwa tayi
sallama d amarya, tare d cewa saura atafi Cyprus amanta
damu, dariya mrym tayi tace ni na isa, banida tamkarku,
cikin farinciki tabasu kayan biki suka Sufi Garuruwansu.
,
Ayau jirginsu y daga zuwa Cyprus, karkaso kaga farinciki d
nuna tsantsar so,yayyar d babu algus cikinta, tankar su
hadiye juna, kowa cikinsu ririta juna suke, ansha soyayya
tamkar vazaa dainaba, ashe da ba kaunar juna sukeba, sai
yanxu suka tantance tsakin tsaki d tsakuwa, inka gansu
kaikanka sai sun burgeka, ahaka y samar mata admission
dan cigaba d karatu shima yana aiki, kullum dsafe tare
suke futa su dawo, kauna zazzafa suke ji a ransu game
dajuna, wataran suna hira sai muhd yace lovie na Allah
yasa kada kirigani mutuwa, saboda bansan yanda
zanzamoba inbake aduniya, dariya tayi tace kaima kenan
valleni, budar bakinta saicewa tayi Allah y sa mu mutu
rana daya, aikuwa kanta rufe baki t bashi amsa d cewa
inmun mutu tare wazai kular mana d yaranmu biyu d zamu
haifa, sai tace hakanefa, y kara dacewa kinga idanna barki
sai sufi jin dadin rayuwa dake, kwallace t fara zuba a
idanuwanta shar shar, tashi yayi y matso kusa d ita yana
share mata kwallar, tare d cewa daga wasa sai kuka, nan
y shiga lallashinta, nan suka fada duniyar maaurata.
,
Byn shekara uku d auren suka haifi diya mace kyakkyawa
tamkar mahaifiyarta,akasanya mata sunan kakarta t gun
uba Maryam kuma sunan mamanta,amma anfi kiranta d
neenerh
A wannan lokacin Marym t kammala PhD dinta,shikuma
Muhd y gama aikin d yake,contract din d yai signing y
kare.sai y kara renewing dinta.
Neenerh Nada 3yrs ,lokacin akasanyata a schl,Allah yayi
mata Basira,intai mgna sai k zaci tayi 5 yrs
Akwana atashi b wuya neenerh t gama primary schl cikin
yayan turawa d rayuwa irin t Bature,duk d haka baisanya t
tashi d rashin tarbiya irin na yayan hausawa tashin turai
Intana ma turanci saika zaci itama baturiyar Ce gaba d
baya, duka friends dinta turawane,d yake tanada farar
fata,in baa cema b baturiyace b,b xaka gane ba
Kullum taje schl t dawo tare d mom suke assignment,haka
in xasu fara continuous asessmnt ko exams mom
kesanyata agaba suyi revising abinda aka mata a
schl,shiyasa koyaushe inbatazo first position b to zataxo
2nd,sukansu malamn suna alfahari d ita
Hartakai g t shiga secondary,kullum tana tare mmnta tana
koya mata abubuwa n mslnci,ita t koyawa diyarta sallah,d
sauran ayyukan ibada,ahaka take aikowa nyja ayi mata
dinkin atamfofi d lesuka Dan neenerh tadinga
sanyawa,aikuwa duk randa tasa zakaji friends dinta n
shaawa,harta basu wasuma aciki
Cikin nasara neenerh suka kammala karstunsu n
secondary tare d samun excellent result,
.
B yanda mom batai su cigaba d zama a Cyprus har
neenerh t karasa degree nata, amma Muhd yaki,hankalinsa
baki daya yayo gida nyja
So yake y dawo y bautawa kasarsa ,tare d kasancewa d
yan uwansa ,Dan tayi missing dinsu kullum saidai
aike,tare d gaisawa t tarho
Yayi daidai d lokacin d y kammala gina tamfatsetsan
gidansa dake unguwar nasarawa ,kaikace b a Nigeria
b,komai daga kasar waje y aunosu Dan kayata gidan
Shirin komawa gida sukafara,tare d Shiga kasuwa danyin
siyayyar d zasuyi tsaraba
Within two weeks suka gama shiri,suka nufo gida
nyja,kowane bari y tarbesu cikin farinciki,kama daga
bangaran iyayen Mrym d rabansu d ita,tinda akai auren ko
little Mrym basu Sani azahiriba sai a Pict
Haka bngaren iyayen Muhd d yan uwansa dadi ne y
lullubesu,sai sannu d zuwa ake musu,tare t tayasu murnar
samun haihuwar neenerh wadda a ynxu t zama
budurwa,kowa so yake taje gidansa tai kwanaki
.
A bangaren neenerh bata nuns kyama ko raini g yan
uwantaba,dukda akwai talakawa likis a bangaren dad
dinta,sai hba hba take dasu, tare d basu girmansu,duk d
tashin turai,koma nace haihuwar turai d karatu a turai baisa
t zamto Mara tarviyyaba,b zama ko karatu a turai kesa
mutum lalacewaba,gata d sake n iyaye ke jaho hakan
.
Neenerh t zama Yar dangi lokacin daya tai sabo d dangin
mum d dad dinta,weekends tana zuwarmusu Hutu,
A wannan lokci dad y Samar mata gurbin karatu a jamiar
bayero
Anan t hadu d kawayenta ummylolo d zuhrah,harsukai
sabo mai wuyar rabuwa
*BACK 2 D STORY*
-----------------------------------
A wanan lokc mom d neenerh suka kammala shirin tafiya
kasa mai tsarki
Washegari d sassafe dady y iso daga abuja inda y mika
ragamar ayyukansa g second in cmnd nashi,
Flight din 2 suka hau,tinda suka hau idanun matashin
saurayi n kan neenerh,y kasa dauke idanunsa akanta
Yanasan yi mata mgna amma kwarjinin yayyanta y
hanashi,shi a zatansa b iyayenta bane
Dan inka gansu saboda kula d gayu ,d rayuwar turai b
xakace sun haifi budurwa kamar neenerh ,duk d itama
she's 18 yrs
Neenerh n tsakiyar iyayenta t rike hannuwansu sanye take
d abaya black tayi rolling veil a kanta
T maza yayi y nufesu,yana zuwa y gaida mom d
dad,sannan yace d neenerh Dan Allah minti daya in ba
damuwa,kanya rufe baki t bashi amsa d damuwa pls kayi
hakuri
Bai ji dadin jin amsartaba,amma sai y Dan tsaya jim,mom
Ce t mata mgna t saurareshi mna,sannan t tsaya su mom
sukai gba,
Dadi ne y lullubeshi,tare d zumudi yace yammata,saitaji
wani banbarakwai ,aranta tace yammata kuma lallai
wannan bagidaje ne
Kanta gama mmkin kalamansa taji yakara d cewa tinda
kuka hayo jirginnan naji gaba daya kinsace min xuciya
,wani takaicine y tsaya mata azuciya
Itafa shiyasa batasan samarin kasar Hausa,b wani zuwaa
dogon aji sukaiba,ko irin y Dan dinga jefa kalmomin
turanci a kalamanshi,amma aa,tsagwaran Hausa
yakeyi,aranta race lallai wannan Dan gargajiya ne
Itakuwa harga Allah bakowace Kalmar Hausa tasani b
,balle akai g fassara maanar kalmomin,
.
Tabashi amsa d.mlm Dan Allah kayi hakuri ,batajira
amsarsaba ,t kara gaba,ta isa gun su mom suka hau mota
Dan isa ga masaukinsu
Ashe a hotel daya suka sauka,apartment dinsu n kallon n
juna
Neenerh t futo ,sanye d kayan excersice ,t nufi ground din
d aka ware Dan haka,Ashe saurayin dazu yana t sama
yana kallanta ,tana kara shiga ranshi,neenerh kuwa
batasan wainar d ake toyawaba
Kullum d safe zai kwankwasa kofarsu neenerh Dan gaisar
d iyayenta duk Dan y samu gindin zama,cikin faraa suke
amsa masa
Tin neenerh n shareshi hartakai g sun Dan fara hira d futa
shopping tare,neenerh t daukeshi amatsayin Dan
uwa,kullum a masallcin madina suke sallah , sunyi
exchanging numbr d nasmal d zummar insun dawo gida
nyja zai kawo musu ziyara har gida
Fakewa yayi d zumunci shiyasa neenerh t saki jiki dashi d
y sake y furta mata kalmr so dako kallon shi b
zatayiba,karshe suka tattara yanasu yanasu suka nufi kasar
amurika ,
akan hanyarsu t roki dad y taimaka su karasa Cyprus
danganin childhood friends dinta ,rabanta dasu tinda
sukabar kasar,sunje Cyprus sunyi murna d zuwanta,anan
wani yayan kawarta yaganta yace yana Santa,amma bata
bashi amsaba,kwanansu uku tare d tsaraba mai train yawa
d friends dinta suka bata
sannan suka isa america sunyi Kwana 30 sannan suka
nufo gida nyja cikin dinbin farinciki neenerh tafi kowa
farinciki d dawowa ,SBD tayi missing bestynta xuhra n
ummylolo😘d kuma su Marsie cousins dinta
.
Suna dirowa nyja driver y kwashesu sai gida,mtn sim card
dinta t Dora awaya take t sanarda su marsie d ummylolo d
zuhra cewa sun dawo lfy.kan t ajiye wayan a bed side
drawers taji shigowar txt msgs,hka sukai t shigowa kusan
guda 30 ,ganin sunan mlm Hnf yafuto akai yasa t da
wayan a silence t juya t nufo palour
Washegari gidansu y cika d baki yan sannu d zuwa,kowa
y karbi rsarabarsa d adduar karo budi g dad
.
*AFTER 3 YEARS*
.
Neenerh an kammala first degree,tsawan four years mlm
Hnf baifasa nunawa neenerh kaunaba,haka bangaren
nasmal y rike wuta,haka abid yayan kawarta shima y
matse lanba
Kowanne cikinsu nuns bajinta ,tare d nuns tsantsar kauna
g matashiyar budurwa wato neenerh
A bangaren neenerh kam ,duk cikinsu b Wanda yai saidai
d raayinta,duk d suna d ilimi saidai basu ,amma tafisan
Dan uwanta bahaushe Wanda yayi karatu a turai ,kaji wata
mgna mai wuyar yiwuwa inbanda abin neenerh karatu a ko
INA akayi sunanshi karatun book
Samari sai barkowa suke tindaga kan maaikatan
gwamnatin jiha kama Dana tarayya had zuwa masuyi a non
govmntal organizations,amma neenerh takasa samun
wanda taji zata iya rayuwar aure dashi
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post