Yar Boko Part 1:Hausa Novels

YAR BOKO PART 1
.
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
Neenarh zaune a school library, tana revision n lecture din
d suka futo, gefanta Ummy lolo ce ita ma ta maida hankali
g calculation din gabanta, neenarh ce tace besty lokacin
sallah yayi is better mufara sauke farali sannan mu cigaba
d gashi, atare suka mike dan zuwa central mosque dake
cikin campus danbin jam'i, zuwansu keda wuya akai kiran
sallah, kafin liman y tada ikama sun idar d nafila rakaa
biyu,
.
Wayan neenarh ce t fara ringing ,tana dubawa tace zuhra
ce tare d amsa kiran ,tace Hello? Adaya barin zuhra tace
kuna inane tin dazu kunbarni sai zagaye nake cikin schl
bangankuba, neenarh tace masallaci mukaje mukai
sallaa,but we are on our way to d lecture hall pls ki samar
mana seat ,yanxu zamu karaso, 2:00pm suke d lecture
ka'idar malaman department din shine in lecturer y rigaka
shiga hall shikenn kayi missing lecture wannan rana,
kamar kullum yauma lecture din political science deptrmt
zasuyi Mai taken *INTRO TO POLITICAL
SCIENCE*hango malamin sukai yana tafe a bayansu saura
kiris y cimmusu aikuwa basu san lokacin d suka daga kafa
d yar rige rige dan ganin sun rigashi isa ba,aikuwa suna
zama shima ya shiga Hall din ,musa Abdullah auditorium
katan Hall ne dake cin akalla dalibai dubu, bisa g alada
duk wani dalibi n jamia yasan cewa dalibai from different
department ke Haduwa guri guda dan yin lectures, su
ummylolo n daga cikin dalibai da ke department of
economics suke subsiding d pol Science d sociology,
shigowar malamin y Sanya aji yai tsit, saboda tin ranar d
y fara shigowa y kora musu warning tare d wassafa musu
sharadansa, tare d ja musu kunne subi doka a zauna lfy,
dan duk student din daya fada trap dinshi zai dandana
kudarshi, malam Abdulmalik shine ke daukansu course din,
a hankali ya dinga musu bayani dalla dalla, inyana ma
explaining concept sai kaji tankar kwakwaluwar K y bude y
zubama, gashi d kawo examples d refrence, shi yasa
daliban ke alfahari dashi, aladar shi guda duk lokacin d y
gama, zai pointing randomly akan koma waye ya mishi
tanbaya base on abin d sukai treating, in kayi nasarar
amsawa y baka marks, inkuwa akasin haka zaiyi deducting
5 marks from ur continuous assessment, minti daya baya
karawa akan two hours d schl t yarjemai.
.
A kalla arana suna yin lecture 3,kuma d intervals tsakanin
ko wanne ,hakan n basu damar kara bibiyar abinda
malamannasu suke koyar dasu, alakar Ummy lolo ,
neenerh Xuhrah t samo asaline tin ranar d suka zo karbar
admission letter, neenerh ce t fara zuwa, ganin gurin arufe
yasa t nemi gefe t zauna kan benci ,saboda murna ko
baccin kirki bata samu tayi ba, ummylolo ce t karaso inda
taga Wata budurwa a zaune , tace hiii Sis, ta amsa d hy, t
kara d cewa pls a ina ake karban admission letter?
neenerh tace n wana deprtmnt din? tace
economics.window din dake kallansu t nuna mata tace nan
ne, nima su nake jira n Karbi tawa, jin haka yasa Ummy
samun guri t zauna, jefi jefi suna dan hira, a hnkli akai t
taruwa sannan aka fara basu, bayan neenerh t Karbi tata
tace d Ummy barinajira ki, sai muje bank muyi payment,
wannan itace silar haduwar su, yayinda zuhra kuma sun
hadu a Cafe lokacin d sukaje shigar d courses din d
zasuyi.
.
6:00pm lecturer din y futa daga hall din neenarh,
ummylolo n zuhra tafe suna hira, sannu a hnkli har suka
karaso parking space n campus, motar neenarh suka nufa
kirar jeep 2016 ,ummylolo zaune a gaba, Xuhra a baya,
hirar abubuwan d suka wakana a schl yau suke, in suka
hadu basa ji basa gani, kansu farga har anxo inda suke
sauka su hau Wata motar, ita kuma t wuce gida, sallama
sukai t kara gaba.
Isarta gida Gate man y bude mata kofa tare d rissinawa
har kasa yana hajiya brk d dawowaa,ko daga ido batai t
kalleshiba balle yasa ran zata amsa ,saidai t daga mishi
hnnu,haka taita cin karo d yaran gidan amma b wanda ta
amsawa sai dai insunci saa t daga musu hannu, palo t
tadda momynta d sassarfa t karasa gun ta, mom tace
oyoyo daughter y lecture, Hope dai yau baki gaji kamar
jiya b, cikin shagwaba tace walhi mom karatu a nyja no
easy harna fara futa a hayyacina, dama a london nai
zamana n karasa karatuna, walhi mom duk ke kikasa Dady
y dawo dani, mom t shafa kanta tare d cewa hba daughta
zaki saba dandai baki dade kina zuwa b,at times goes on
u will b Use to it, mikewa tayi t ce d Mom bari n dan watsa
ruwa nayi sallar magrib.
Tayi wanka tare d Sanya English Wears, inhar tana gida
kayan d take sawa kenn, dan intasa atanfa, lace ko
shadda sai taji tamkar t dora dutsen dala a kanta, futowarta
keda wuya t yada zango a dining, asabe t shiga kwallawa
kira House maid din su, asabe, asabe, aguje asabe t tawo
Dan kartayi lefi, ta durkusa har k'asa tare d cewa aunty
gani, tace kawomin abinda zan wanke hannu, yau d
fingers dina nake shaawar cin abinci, avin y d'aurewa
asabe kai harma mom dake can nesa dasu, abinda uwar
dakinnata bata tabayiba, bata d damar tanbaya ,a hnxarce
t kawo mata, tare d tsiyaya mata ruwan t wanke hannun,
umartar asabe tayi d tai serving dinta sakwara t sa mata
malmala daya d miyar ganye Wanda tasha Spice's d kaza,
atake palon y gauraye d daddadan kamshi Wanda y
Sanya yawun neenarh tsinkewa, a hnkli t dinga cin abincin
harta kammala ,t wanke hannunta t koma tsakiyar Palon
inda mom ke zaune tana watching wani series.neenarh ta
ce mom wai yaushe Dad zai dawo ne ?
.
 T ansa d gobe Insha Allah, wani ihu d tsalle neenarh tayi
tare d cewa Wow, can't wait ,nayi missing dadyna gsky, g
pocket money n y Kare inason sayan takalma d viels, mom
cikin bacin rai tace ina kudaden d y baki kan yayi tafiya,
kina nufin Kin kashe 100k daya baki? Neenerh tace Mom
20days fa namayi kokari walhi nayi manejine d ita, Mom
tace bari kiji in shi dadyn Naki y Saba sangartaki nibazan
laminci haka b daga yau sai yau dubu 20k zai dunga baki
every month, neenerh cikin hawaye t karaso gun mom tana
pleading pls mom ki rufan asiri, walhi 20k tamin kadan,
kiyi hakuri bazan tanbayeshi b, zanyi manage d ragowar
canjin d ke hannuna zuwa karshen wata,fada mom t yi tai
mata tare d nuna mata illar sabo d kashe kudi, inba
mutuwa akwai talauci, hakuri dai taita baiwa Mom saboda
tasan in zancen yaje kunnen Dad shiknn y daina bata
kudi duk d irin so d kaunar d yake mata, baya Tsallake
maganar matartashi, mom tai mata banxa ,sai daga karshe
tace,hakan d nake miki b wai sankine banayi b, so nake n
gyara miki tarbiyya Dan kwata kwata bazan laminci dabiun
d kika taso dasuba.
04/12/16. 9:20am
*Y
D sasssfe neenerh t tashi a hnxarce ganin tayi latti, t nufi
toilet danyin wnka tare d alwala, ko breakfast bata tsaya
yiba t shiga dakin mom, tace mom sai n dawo, a gurguje t
futo t nufi motanta t fuce, dai dai kabuga t tsaya t dauki
ummylolo d zuhrah suka nufi schl.
.
suna shiga lecture hall din lecturer haneef y shigo cikin
takunsa n kasaita, duk d hayaniyar d ake lokaci daya aji
yayi tsit, malamine nitsattse ba ruwanshi d harkar
yanmata.
Tunda y shigo hnklinshin n kan kyakkyawar beauty
(neenarh ),jiki sanyaye yayi abinda y kawoshi y fuce tinda
y isa offc dinshi fuskar neenerh ke mishi gixo, lokaci daya
zazzafar kauna d soyayyar neenerh t shiga jini d tsokar
shi.
yinin ranar cikin wani mawuyacin yanayii yayi shi, bacci
kuwa sai barawo.
A bangaren su neenerh kuwa byan Sun futo daga lectures
xuhra ke cewa, yau n g abun almaraa? atare suka
tanbayeta a ina? dariya tayi tare d shewa, tace a lecture
hall, kunga yanda wannan lecturer din ke kallon ki kuwa,
neenarh tace wafa ? Atunaninta ummylolo take nufi, zuhra
tace ke mna, tabe baki neenerh tayi tace Tab, iska n yawo
d mai kayan kara ,a zuciyanta tace Ko a jikina, bani d
lokacin kula saurayi, karatuna shine a gabana,).
A fili tace ni wallahi mmki kuke bani ku har kunada lokacin
hirar samari balle harta kai g ku kula su,inkunga n kula
saurayi saina kammala first degree, n gama masters d
PhD, a tsorace suka zaro idanu,hba besty wanna waca
iriyar maganace, a gidan aurema ai ana karatu, dariya tayi
tace ai a gidanmu baa tsaida shekarar aurena ba,
haryanxu ni yarinyace a gidanmu,furucinta y daurewa
kawayennata kai amma sai su ka basar, suka shiga yi
mata nasiha game d muhimmancin aure g diyar musulmai,
koba komai yana karawa ya mace kima d daraja a idan
alumma, tare d garkuwa g fadawa hanyar d take halaka,
duk d dai sun san kawar tasu nitsattsiyace amma aure
shine cikar kamalar mace .
Duk maganganun d suke fada tamkar waka take jinsu,
yanda suke futowa daga bakunansu, haka iska ke gaba
dasu btare d sun shiga kunnuwanta b, ballantana suyi tasiri
azuciyarta, haka suka karaci babatunsu amma t tafasa
batace musu ba.
.
zuhra ce t kara d cewa ai wallahi duk zance ne inji masu
magana ,danbaki sami saurayin d zai sace zuciyankiba
,amma d muma sai dai muji asama cewa Kin fada tarkon
so. Dariya sukai tare d tafawa, binsu tai d ido, cikin kunar
rai tayi kwafa, batasake kula suba haka suka gama
lectures din yau suka nufo gida, a zuciyarta gani take Sun
ci mata fuska tare d raina mata hankli, danmeyasa zasu
mata dariya harda tafawa mahaukaciya suka maida t
kokuma Wanda batasan Me take ba .
Ranta abace t iso gida, hawaye a fuskar t shabe shabe
kamar wata kankanuwar yarinya, t nufi dakin mom t fashe d
Kuka, mom cikin tashin hnklin ganin yar tata cikin halin d
bata taba ganiba tace lfy daughta? kuka t kara rushewa d,
mom tace Wa ya tabamin ke, sai lokacin tace su besty ne,
dariya Mom tayi tace me y hadaku keda aminan naki ? A
shagwabe tai mgna tsokanta suke wai wani lecturer dinmu
kesona, wai sainayi aure, dariya mum tayi tace haba
neenerh kema kinsan tsokanace, kinsan Dad dinkima
bazai aurar dake yanxu b, batare d kincika Mai burinsa n
ganin kin zamo professor b ,abinda nakeso dake kimaida
hankali wajen karatu,cikin jin dadi tai dariya,tace yawwa
mom Ashe kema kingane, nidai ki tayani d addua Allah
yasa min albarka a karatunnawa, mom tace amin.
.
Mikewa tayi t nufi part dinta dan hutawa cikin tsantsar
farinciki.Haka t yini cikin farinciki, bataso ayi mata zancen
saurayi balle t kai g mgnar aure, wayartace tai ringing d
har b zata daga b, azatonta ummylolo ce ko zuhra, amma
Data duba sai taga ashe rasheeda ce, cikin farinciki t
amsa call din, bayan sun gaisa take mata albishir cewa
sunanan tafe zuwa yin hutu gidannasu, sun dan taba hira
karshe sukai sallama,dakin mom t nufa dan sanar d ita
zuwan su rashida, mom taji dadin jin haka dan hakan zai
kara musu dankon zumunci d yayartata
Ayushailiasu.blogspot.com
4/12/16. 9:35pm
.
Neenerh anyi kwanan farinciki jin su jidda d mrym zasu
kawo musu ziyara, ya'y'an ka'nwar Mom ne wadda ke
aure a birnin tarayya abuja, sa'o in neenerh ne, inkagansu
zakace yan ukune saboda tsabar kamar d ke tsakaninsu,
jidda d marsie twince ne, duk inda zakagansu tare suke,
komai nasu iri daya ne daidai d colour, ko a schl parent
dinsu basu yarda a raba musu class b, jidda itace hasana
marsie husaina, dabiar su t sha banban tun suna k'anana,
ita jidda tanada san hayaniya d tsokana yayinda marsie
shiru shiru ce ,Abu d yawa in jidda t yo tsokana akan
marsie abin ke karewa,cox bazatace b ita t
aikataba,tsawansu daya, a inda suka banbanta ita jidda tafi
marsie kiba ,wani lokacin hartakai g anmata hukunci sai
dai taita Kuka karshe t share hawayenta,Ak'idar neenerh d
jidda iri daya ce t burin yin zurfaffan ilimi wanda b kowana
namiji yake d burin yiba, balle mace datake d takaitaccen
lokaci .
.
Misalin karfe goma suka sauka a Aminu kana airport, driver
mom taba umarni yaje y daukosu, cikin kankanin lokaci
suka iso gidan aguje suka karasa tare d rungume yayar
mahaifiyar tasu, tare d risinawa suka gaisheta t amsa cikin
kulawa tare d tanbayar mutanan gida, tare suka tanbayi
Mom ina neenerh? mom tace ta tafi schl amma sabida
murnar zuwanku tace 12 zata dawo t debeku saikuje schl
din tare t karasa lectures din.neenerh n lecture amma duk
hanklinta n gida ,tunda t duba tym taga ten tayi t tabbatar d
y'anuwannata sun iso a daddafe t bari malamin y futa,
aikam bata tsaya bata lokaciba tayi gida, su ummylolo sai
kiranta suke amma ina hnklinta yayi gida ,isarta gida, ko
kulle motan bataiba t nufi ciki tin kan t karasa t dingajin
tashin muryar jidda suna hira d Mom, aikam suna ido hudu,
jiddan t taho a guje suka rungume juna, marsie n zaune n
kallan ikon Allah, mom KuWA cewa tai o ni Bilkisu
yarannan yaushe zasu san sun girma, atare suka zube a
tsakiyar carpet n palon tare d tafawa, dariya sukai baki
daya, neenerh ke tanbyrsu sun iso lfy? Sukace lfy. Sai
alokacin t kula d marsie tace Sistr y gajiyn hnya tace lfy lu,
tare suka ci abinci, sukai sallah quarter to 2:00pm suka
shiga buk, straight lecture hall din suka shiga suka zauna,
zuhra ce t hango shigowarsu, hakan yasa ta yafuto
Ummylolo tace ganemin can neenerh dasu waye, kai
amma suna mugun kama dama tanada kanne mata, kan
zuhra t bata amsa Malam haneef yashigo,nan aji yayi tsit,
yau ma kamar kullum sai dube dube yake tare d sanyin
toxali d hasken idaniyarsa, y hangi bangaren Data saba
zama, gadai friend's dinta su biyu amma b ita, hakan yasa
yaji jikinsa yayi sanyi,zuciyarshi t fara harbawa d sauri d
sauri, cikin dabara yafara zagayen ajin yana bayani
azuwan yanason yasamu full concentration n students din
,can y hangosu zaune abaya su uku, baisan lokacin daya
mutsittsike idanuwansa d hannuwanshi biyu azatanshi itace
take mishi gixo,tab soyayya manya, hakan y tabbatar mishi
b gixo bane su ukune masu kama daya, dandai so so ne,
amma d sainace b zai iya futar d abar sannashi cikinsu ba,
sai dayai dogon nazari akansu, ya ganota, t yanda y
fahinta Kuwa shine , neenerh tafisu hasken fata, kuma d
gani tafisu maida Hnkali Akan bayanin d yake, Dan y Kara
tabbatar d zarginnasa, bayan y gama yi musu bayani sai
yayi pointing at neenerh t tashi dan amsa tanbaya, with
caurage t tashi tsaye tana sauraron tanbyar tashi, dayake
economics yake musu y tanbayeta what are d differences
between speculative motives and precautionary motives ?
cikin gwanancewa d dinbin basira tabada amsar tanbayar
aikam kanta rufe baki yan aji sun dau tafi ji kake ,shi
kanshi t burgeshi ,take y bata 5marks bonus ,haka y
tattanbayi sauran student's din har akazo kan zuhra y
tanbayeta what are d differences between demand n
supply, itama t bada amsa daidai gwargwado, duba
agogon hannunshi yayi daidai d cikar lokaci, batare d bata
lokaciba yace Class rep d assistant nashi should follow
him to his office, tofa rigiji gabji,wata sabuwa injii dan
caca, Kabeer wanda akafi sani d kB shine class
rep ,neenerh kuma assistant nashi.
.
Neenerh bataso hakanba, dan Kuwa yau a farinciki take n
ganin cousin's dinta, Allah Allah take y gama, t tashi su
tafi gida sai g wannan malamin zai jawo mata delay, kB ke
mata mgna tazo su je, tace yayi gaba gatanan zuwa, atare
suka jera neenerh, jidda, marsie, umylolo d zuhra, kallo y
koma sama, kowa kallansu yake cikin mmki dama neenerh
yan uku ce,isarsu kofar offc din sukace zasu jirata a waje,
bataso hakanba, Da sallama suka shiga ita d KB yayi
daidai d juyawanshi yana waya, danhaka baisan su waye
ba, yadai musu alamu d hannu su zauna.
.
Kammala wayan nashi keda wuya, y juyo dan isar musu d
sakon ,kirjinsa ne y harba tare d bugawa dam tamkar
zuciyar t tsage sakamakon toxali d yayi d neenerh
agabanshi,tamkar a mafarki.
bai taba zatan itace asistnt Class rep din ba, nan
muryanshi t fara rawa, tamkar Wata Mace (Me akai d
maza)ganin girmanshi zai zube n diriricewa d yayi, yasa y
tattaro hankalinshi guri guda.nikam Ayusha ina gefe ina
kallon ikon Allah.
.
Y dora d cewa, mak'asudin kiran d na muku shine,innasan
zan bada Grp assignmnt wanda zai zamo matsayin
continuous assessment dinku, help me divide d Class into
at least 10 grps, here are d questions, each grp should ans
one question,not less than 10 pages,to be submitted n
presented nxt week by group leader same time n venue of
today lectures.
kB yaso yadan nemi alfarmar malm haneef y Kara musu
koda one Week ne amma kwarjininsa y hanashi kodayin
tari balle kokawa , neenerh cikin zazzakar muryarta tace
pls sir ataimaka akara mna one or two weeks zamufi
samun enough time nayin research, baisan lokacin d yace
b matsalaba.
Kb yayi mmkin saurin amincewarsa kasancewar malm
haneef kaifi daya ne inya fadi mgna baya canjawa, batare
d y kalli neenerh b yace zaku iya tafiya,suka hada baki
sukace tnk u sir tare d juyawa dansu fuce ,xuciyar Mlm
Hnf ce t shiga yi mishi kaikawo tare d yi mishi gargadi d
cewa, wannan itace damar d zai Fara k'ulla alaka d
neenerh, kada kada kai miss using nata,sai d ya daidaici
Kb y futa, baisan lokacin d yace Asistnt Class rep.tsayawa
tai cak danjiran mezaice.
jin bai furta komaiba yasanya,D mmki t juyo, tare d neman
kujera t zauna kamar dazu jiki a sanyaye, shikuwa Kb y
futa, shirun yan sakannine y ratsa offc din, karshe yayi t
Maza, y tanbayeta, what's ur name? Ta amsa d my name
is maryam rano, amma anfi kirana d neenerh,yaji dadin
sunan aranshi, y Kara d cewa y karatu dafatan kina gane
komai d komai, tanbayar t daure mata kai, amma b damar t
Ki amsawa sbda malaminta ne.
saikuma yace Kimmin kama d Wata student di nace a Abu
zaria? d mmki tace ,ban taba zuwa zariya ba, sai yace ok
to kamannine.
.
kamar y karbi Numbr dinta sai kuma y fasa kada t raftoshi
d wuri, yace u are free to go, gdy tayi mishi tafuce .
Kb mmkin mai y tsaida neenerh a ofishin byan tare y
sallamesu, Bangaren su ummylolo sai side talks suke
itada zuhra, zatansu zaizamo gaskiya, aikuwa neenerh n
futowa suka kalleta tare d yiwa juna sigina suka kwashe d
dariya, hakan y bakanta mata rai,
isowarta gunsu tace my jidda mu tafi ko tare d riko hannun
Marsie tayi gaba, sakaka ummylolo d zuhra sukai suna
kallonsu harsuka bace musu, zuhrace t kalli ummylolo tace
tabdijam lallai neenerh batada kirki dan zata rage mana
hanya shine tayi tafiyarta t sharemu, zuhra t bata amsa d
kinsan mutuniyartamu akwai saurin fushi yanxu haka
dariyar dataga munyi t zargi wani abu aranta, inkuwa
hakane to laifinmune dan t nuna mana batasan haka tin
jiya.
.
A hanya Kuwa Marsie ke tuhumar neenerh d cewar, Sistr
dan munzo shine zaki wulakanta friends dinki agabansu
hakan b dadi n is unfair, inke akaiwa bazakiji dadiba, uffan
batace mataba harsuka isa Mota suka shiga, jidda ce t
hango su zuhra n kokarin hawa schl bus, tace neenerh
hango cen ,duban gurin tayi tare d dauke kai, t tada
motarta t nufi Gate, mintuna shabiyar y kaisu gida, har
wannan lokacin ran neenerh abace gani take mahaukaciya
kawai suka maidata.
Zuwan neenerh offc din shi b karamin dadi y jiba, Dan ji
yake tamkar t amince d karbar soyayyarshi, a zuciyarshi
yake rayawa Ashe ada bai san wace itaba , A yau d tazo
offc dinshi y tabbatar d t t zarce zatanshi, a rayuwanshi
yanasan mace mai kyau, wadda komai zatai sai t nuna ita
macece sabanin yanda d yawa mata suke, Wata intana
magana kaika rantse wani namijinne ( hattara mata mu
canja taku dan mace d kwalliya, kwantar d murya, kissa,
kwainane, shagwaba akasanta)dan haka mu canxa taku.
Yar Boko Part 2
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post