WATA MATA ZA TA TSAYA TAKARAR SHUGABAN KASA A NIGERIA

A gaba da shekarar 2019, babban zabe mai zuwa, wata farfesa na harshe da kuma sadarwa  a Jami'ar Jihar Ribas Ta Ilmi,
Prof. Olufumilayo Adesanya-Davies, ta bayyana niyyarta  tsaya takara a zaben shugaban kasa.

Adesanya-Davies ta bayyana  nufi ta ga jama'a, a ranar Talata, yayin jawabi ga manema labarai a Ilorin, Jihar Kwara.
Ta kara da cewa shawarar da gwamnatin tarayya ta yanke tayi da Yanda aka za'a bada kyautar form  ga mata wanda suke son fitowa takarar Shugaban Kasa.


Tace Mata Sune Zasu Magance Matsalar Nigeria a Shekarar 2019.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post