HOTUNAN BIRTHDAY NA RAHAMA SADAU A KASAR WAJE


Dakataciyyar jarumar Kannywood ta shirya gagarumin biki na zagayowar ranar haihuwarta

Rahama ta shirya bikin ne a kasar Cyprus tare da abokananta Fittaciyyar jarumar nan da aka kora ta kamfanin shirya fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta hada gagarumin bikin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus. Jaridar Premium Times Hausa ta rahoto cewa jarumar ta shirya gagarumin taron ne tare da abokananta. 

A baya HausaMini.com ta rahoto cewa jaruma Nafisa Abdullahi ta fito tayi bayani dalla-dalla game da ainihin alakar ta da jaruma Rahama Sadau musamman ma a farfajiyar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood duba da yanayin yadda ake yayata cewa dangantaka a tsakanin su tayi tsami. 

Nafisa ta ce ita dai gaskiya wannan zargin ba gaskiya bane don kuwa babu wani tsabani a tsakanin su yanzu, inda ta bayyana Rahama a matsayin kanwar ta. 

Kalli Sauran Hotunan














Previous Post Next Post