falalar azumtar ranar arfa


daga Ahmad Rufai Abubakar
FALALAR AZUMTAR RANAR ARFA:
:
An Ruwaito Daga UWAR MUMINAI
AISHAR.A) Ita
Kuma Ta Amso Daga ANNABI
(S.A.W) Ya Ce:"Hakika
a Cikin Aljanna Akwai Wasu
Manya-Manyan Gidaje
Na Lu'u-Lu'u Da Yaqutu Da
Zubarjad Da Zinari Da
Azurfa.
;
Sai Na Ce:"Ya MANZON ALLAH
Wadannan Gidaje
Na Wanene???"
;
Sai Ya Ce:"Na Wanda Ya Azumci
RANAR ARFA Ne
Ya AISHA! Wanda Ya Wayi Gari a
RANAR ARFA
Alhali Yana Azumi To ALLAH Zai
Bude Mashi Kofofi
Talatin Na Alkhairi, Kuma Zai Kulle
Mashi 'Kofofi
Talatin Na Sharri, Kuma Idan
Yasha Ruwa Duk Wata
Jijiya Da Take a Jikin Shi Zata Rika
Nema Mashi
Gafara".
;
(Daga; Sayyid Aliyu I. Alti)
:
Ya ALLAH! Kasa Mu Rabauta Da
Wadannan Gidaje
Ba Don Halin Mu Ba Don Alfarmar
SAYYIDUL-WARA
(S.A.W) Ameeeeen..
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post