Matashi dan shekaru 20 ya kera jirgi a Adamawa

Matashi dan shekaru 20 ya kera jirgi a Adamawa

Wani matashi dan shekaru 20 da haihuwa da ya fito daga kwalejin ilimita ta Yola jihar Adamawa me suna, Yahya Usman Ahmad ya kera wani jirgin sama da kayayyakin da ya samu a nan gida Najeriya.



Matashin ya samu yabo sosai a wajan jama'a musamman a shafukan sada zumunta inda da dama suka rika kira ga gwamnati da ta dafa mai dan ya ci gaba da wannan fikira tashi.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post