Masoyin Atiku ya fara tafiya akan jaki daga Adamawa zuwa Abuja dan nuna mishi soyayya

Wannan hoton wani bawan Allahne masoyin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da ya fara tafiya akan Jaki daga Adamawa zuwa babban birnin tarayya, Abuja dan nuna soyayya ga Atikun.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post