Hotunan Rahama Sadau da suka birge

Hotunan Rahama Sadau da suka birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da take zaune a bakin ruwa tana shakatawa, ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post