Kama Barayin Gwamnati Shine Aikina_Shugaba Buhari

Shugaba Buhari
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa aikin gwamnatinshi shine kama barayin gwamnati da suka sace dukiyar kasa.
Shugaban ya tabbatar da hakane a wajan yakin neman zaben da yaje jihar Legas jiya, Asabar, yace duk wanda aka baiwa kayan gwamnati to hakkinshine ya ga cewa yayi aiki yanda ya kamata ya kuma bayar da ba'asin yanda ya gudanar da aikinshi.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post