Sojan da Satinshi Biyu da yin aure yayi hadari da jigirn saman yaki da Boko Haram ya mutu
byIbrahim Auwal-
0
Sojan da Satinshi Biyu da yin aure yayi hadari da jigirn saman yaki da Boko Haram ya mutu
Wannan sojan na daya daga cikin wanda suka rasa rayukansu kwanannan a hadarin jirgin saman sojin Najeriya ayayin da suke yaki da Boko Haram, wannan hotonshi ne shi da amaryarshi.
Rahotanni sun nuna cewa sati Biyu kenan da yin auren nasu.