Kalli kwalliyar sabuwar shekara ta Rahama Sadau

Kalli kwalliyar sabuwar shekara ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, ta yiwa masoyanta gaisuwar barka da shiga sabuwar shekarar 2019.




Post a Comment (0)
Previous Post Next Post