Idan zaka kara aure gani ina jira>>Wata ta tallata kanta ga Atiku

Idan zaka kara aure gani ina jira>>Wata ta tallata kanta ga Atiku

Bayan da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya saka wasu hotunan yakin neman zabenshi da yayi a Kaduna inda yake nuna farun cikinshi, jama'a da dama masoyanshi sun bayyana farin cikinsu, ita kuwa wata ta tallata kantane ga Atikun.



Matashiyar me suna, Cecilia ta bayyana wa Atikun cewa, lallai taro yayi taro, Ranka ya dade idan zaka kara aure, gani fa.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post